Hausa Hausa English
Wakokin Hausa

Chat Room
Check your mai

Classified Ad

Jaridu


Mahada

 

 

 

 

Abba Dauda Abba 


 
Ni mutumin birnin Kano na Najeriya ne, nayi makarantar Islamiyya da kuma makarantar boko tun daga mataki na firamare har ya zuwa jami'a. A bisa sha'awa tare da karatu mai zurfi akan aikin jarida da kuma ilmin na'urar mai kwakwalwa. Na samu gagarimin nasarar kasancewa editan wannan fili, tun lokacin da aka kafa shi. Bugu da kari, na samu nasarar faiyace irin basira da hikima da Allah ya huwace min a wannan fanni.

Ana iya aiko min da email kai tsaye ta wannan adireshi kamar haka

abba@gumel.com

 

{talla}

Littatafan Hausa

 
Gidajen Rediyo Hausa

 

 

       
 

Mohammed Hashim Gumel ya tsara ya gina wannan shafi. Kofar mu a bude take bisa duk wasu shawarwari da kuma ra'ayoyinku, kan wannan fili, da kuma irin abinda kuke so mu rika wallafawa."Gyara kayanka bai zama sauke muraba ba." Ana iya aiko mana da wasika ta layi kamar haka mhashim@gumel.com

@Gumel.com 1998 Wannan fili an kareshi da dokar wallafawa, a nemi izzini kafin amfani da kayan mu.